WAYE MIJINA TAKON FARKOFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

WAYE MIJINA TAKON FARKO

  • 1views
  • 13chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.

More from @autaralheri

Sample · 1&2

*WAYE MIJINA ???*🤔By Yasmeen Ahmad              Autar alheri ✍️Romantic love story 💋 *Gargad'i*Wannan novel na matan aurene kawai anyishine domin fahimtardasu zaman takewar aure da matsalar da mace ke fuskanta da Kuma yanda zatayi maganin ta insha Allah*KARKIBARI YARA SUKARANTA*Dayawa ana kirana ko,aturomin sak'o danneman shawara to kitsaya kikaranta wannan novel zewarware Miki komai insha Allah.Free page Page 1 & 2  Jos ___wani katafaren State nahango Wanda fad'in girmansa B'ata lokacine. State d'in malakar wasu bayin Allah ne su biyu *gali da Sami* Kuma Y'an uwane na jini uwarsu d'aya ubansu d'aya Amma yanzu basa raye se iyalansu kawai. Gali yamutu yabar matan aure ukku y'ay'a 9. Salmu, itace uwar gida se ego itace tabiyu se Kuma laure. Salmu y'arta d'aya mace wato bintu salmu mace,ce matsana,nin hak'uri da kauda Kai ga ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters13
premium7
07

13&14

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
08

15&16

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
09

17&18

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
10

19&20

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
11

21&22

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
12

23&24

Premium
Updated a month agoAvailable now
13

25&26

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play