FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I believe my writing talent is a gift from God. I have a deep love for writing in Hausa, focusing mainly on love stories, education, and entertainment.
Sample · Chapter 1
1Kallonta take cikeda tsantsan takaici jitake kamar ta mangare ta dan haka cikeda ƙuluwa ta kira sunanta tana dakatar da saka lallen datakeyi.Itama adake ta kalleta tana sake haɗe kyakkyawar chocolate face ɗinta haɗe da tura ɗan tsut ɗin bakinta gaba tace "na'am mama" Wlhy idan baki tashi kika fita kiran da'ake Miki ba zan mugun saɓa Miki idan kin zauna muna haɗa kafaɗa jiƙaki zanyi aruwa nasha kome, wallahi duk laifin malam ne shine yake ɗaure mishi *** agidan zaki tashi kosaina cimiki mutunci. Sake gyara zama wacce akewa Maganar tayi sanan tace nifa mama fahimta nane kawai bakiyi ba Duk yadda kika kai dason nayi aure yaseen nafiki dan nikaɗai nasan matsala ta amma mama daga ance ana kirana kinfara faɗa kenan kinace nayi kwantai duka nawa nake. "JIDDA" Sake tunxura baki gaba tayi tace "na'am maman JIDDA"&nb...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.