ALLURA TA TONO GARMAFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

ALLURA TA TONO GARMA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

GIVING THE HEART A VOICE THROUGH THE POWER OF THE PEN🖋️

More from @soulpen

Sample · Allura Ta Tono Garma complt

Introduction ALLURA TA TONO GARMA 1A cikin birnin Kano akwai wani magidanci mai suna Malam Hassan. Yana zaune a unguwar Badawa, sana'arsa ita ce tuƙa adaidaita-sahu (napep) da wannan sana'ar tasa yake kula da iyalinsa ko kaɗan bai bar su cikin wahala ba.Matarsa ta farko sunanta Asabe. Asabe masifaffiyar mata ce, marar mutunci, hatta mutanen unguwarsu tsoronta suke saboda bala'inta. Ko kai waye idan ka taɓo ta sai ta ƙare maka wankin babban bargo, ba ta ragawa kowa ba a gida da waje, hatta mijinta Malam Hassan ɗin yana matuƙar shakkarta.Ƴaƴanta biyar uku mata biyu maza. A duniya babu abin da take so sama da waɗannan ƴaƴan nata, a kansu an sha yin dambe da ita a cikin unguwa, ga shi ƴaƴan nata Allah Ya yi musu shegiyar tsokana, ga rashin kunƴa. Ko a makaranta ba sa ragawa kowa, idan suka yi laifi malami ya dake su, har makarantar take zuwa ta zage malamin tatas. A kansu an sha kai ta poli...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0
01

Allura Ta Tono Garma complt

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play