"Huyaam you know I love you right? "Baka Sona Yaya baka Sona da kana Sona bazakaFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

"Huyaam you know I love you right? "Baka Sona Yaya baka Sona da kana Sona bazaka

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Mrs sarakies 💫✍️ Labarin AURENAH labarine me fadakarwa ilimantarwa, wa'axantarwa,harma da nishadamtarwa yar uwa karki bari ayi wannan tafiyar babu...*****AURENAH***** STORY & WRITING By 🗯️ MAMYN UNBORN 🗯️ OR ( Mrs sarakies) Littafi ne me...

More from @naja76

Sample · Book 2

Follow this link to *** group: ***'ATU UMAR FAROOQ__**__(MRS SARAKIES 💋)__**Bismillahirrahmanirrahim*My channel link 👇 *** people of paid book well come to the new group,na gaisheku kyauta 😂 . lallai kud'in mutanan arziki ne Ina yinki Irin Sosai din nan🌹.**TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!**Ina kuke manyan mata masu capacity 😂💃💃? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni 🧏 da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir💃💃 wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire 🏦 Lagos Mai gidan kayan sawa na mata na k'walisa da Kuma kayan kitchen?..."**To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire 🏦 Lagos anan zaku samu duk Wani Irin Abu da kuke so, Dan mu kayan mu quaranti ne Hajiyata bakida tan tama akai, kudai ku gwada siya kawai zakusha mamaki Dan sai Kun bani labari. Muna Saida kaya kamar haka ka* 👇*1,Atamfofi**2, lesses**3, Abaya**4, kayan kwalliya ko Wani iri ne*5,*D'an kunnaye(jiwelleries)**6,takalma**7,hand bag**8, mayafai**9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire 🏦 Lagos anan zaki samu duk Wani Irin kayan kitchen muna Saidawa akan farashi Mai sauk'i da rahusa siyan D'aya ko sari*.*domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka 👉+234 *** /*****Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta**Sai mun Jiku💃💃*      🌹🌹🌹🌹🌹🌹*Bismillahirrahmanirrahim*PAGE 4️⃣3️⃣____________⚡Firgigit Ammie ta farka daga mummunan Mafarkin da tai yanzu cikin daren nan.mik'ewa zaune tai tana salati ta tana kalle kallen d'akin kafin ta tsaida idonuwanta akan agogon bangon Dake manne da a bangon d'akin.yanzu k'arfe uku da Rabi ne na dare dafe k'irjinta tai Ganin eh da Gaske mafarki tai bawai faruwa abun yayi a zahiri ba,tabbas mafarki tai Wata iriyar wawuyar ajiyar zuciya ta Sauke tana hamdala aranta ganin abun ba faruwa yayi a gaske ba.Bata tab'a Irin wannan mugun Mafarkin ba a duk tsawan shekarunta, Koda wasa bata tab'a yi ba.take ta fara Tariyo da mafarkin da tai daki daki .duk abinda ya faru...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play