FreeArewaPen original
Love that binds us
- 1views
- 11chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Books Reviews Writer Hausa / English
Sample · EPILOGUE
Shekaru sun ja.Ba tare da hayaniya ba. Ba tare da gaggawa ba. Kamar yadda soyayyarsu ta fara—a hankali.Gidan ya cika da hasken yamma, rana tana shirin faɗuwa, tana zuba launin zinariya a ko'ina. Salma ta tsaya a gaban tagar falo, tana kallon yadda iska ke motsa labule. A hannunta akwai kofin shayi, amma ba ta sha ba. Tana jin nauyin lokaci, irin wanda ke zo da tunani mai zurfi."Mommy," ƙaramin murya ta kira daga bayan ta.Ta juya da murmushi. "Yes, habibti?"Yarinya mai idanu kamar na Ahmad, gashi kamar na Salma, ta zo da gudu ta rungume ƙafarta. "Daddy said you're daydreaming again."Salma ta yi dariya. "Daddy ɗinki yana yawan faɗin gaskiya."Ta ɗauki yarinyar ta rungume ta, ta sumbaci goshinta. A cikin gidan, akwai sautin dariya—na yaro, na natsuwa, na rayuwa da aka gina da haƙuri.Ahmad ya shigo daga waje, yana cire agogon hannunsa. Ya tsaya na ɗan lokaci yana kallon su biyu, idanuwansa ci...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.