FreeArewaPen original
Rayuwar Hinaya
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1&2
RAUWAR HINAYA 😭 Heart torchi story 💔 Hot love and romantic 👄Sorry and wriets by✍️( Zainab Abdullahi Usman )Pinky Darling Mrs Jay 🌹 ✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟💫💫💫💫💫💫✨✨✨✨🌟🌟🌟💫💫✨I love you Ammienah👄👄👄👄👄🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥Alhamdulillah 🙏 Allah na gode ma da kabani iKon fara rubuta wannan liltafi lafiya Allah ka bani ikon gamawa lafiya 🙏RAUWAR HINAYA ƙirƙirarren labarine banyi shi don wani ko wata ba nayi shine saboda ilmantarwa da faɗakarwa ta re da bada nishaɗi idan labarin ya yi dai-dai da rayuwar ki/ka to arashi ne, Wannan littafin mallakin mai shine ban yarda wani ko wata su sauya min shi ba ta kowace siga batare da izinina ba, sai masu karatun litattafai a You tube duk wanda ya karanta min liltafi ba da izinina ba hukuma zata rabamu, gareku masu sayar da littattafan marubuta da fitar dasu batare da izininsu ba duk wanda ya fitar min da liltafi ko ya siyar na bar shi da Allah !*** following channel ɗina anan zaku rinƙa samun littatafaina____________________________*** *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️(J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*DIAMOND 💎 STAR 🌟 LADIES🧝♀️* (*we stand together*) 🤝🤝🤝Bismillahi Rahamanin Raheem 💫Free pages Episode --1--&--2________Wata mata ce zauna bakin murhun wuta riƙe da ludayin damun kunu, da wani ma dai daicin bukitin roba a gabanta, fuskarta a murtuƙe babu alamar fara'a a fuskarta, ta buɗe baki tana kiran "HINAYA wallahi idan na zo na sameki a ɗakin jikinki zai gaya miki banza sha-sha mai kama da mayu." Yarinyar da takira da Hinaya ce ta fito cikin wani ɗan ƙaramin ɗaki ta na sanya wani hijab rabinsa duk ayage yake, duk ya ji jiki, ta na faɗin "Yi haƙuri Inna kaya na tsaya sauyawa ne." Kallo na ƙare ma yarinyar bazata wuce shekaru goma sha huɗu zuwa sha biyar ba, fara ce tas bata da tsayi sosai kana bata da jiki kyakkyawa ce sosai ta na da dara daran idanu da siririn hanci dogo da ƙaramin baki mai ɗauke da jajayen lips, tana da cikar gashin gira da na idanu, sai sumar kanta har saman goshinta, hijab ɗin da ta saka ƙarami ne hakan ya bani damar ganin jelar gashin kanta,da ke kwance har kusan mazaunanta, ma sha Allah na faɗa saboda yarinyar ta haɗu ta kowace siga, sai abu ɗaya da na lura da shi babu alamar tsaftar jiki da tufafi atare da ita, ƙarasawa tayi gaban Innar ta durƙusa ta na jiran abinda...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.