GAJERIUN LABARAIFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

GAJERIUN LABARAI

  • 1views
  • 10chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

- Ƙagaggun labarai (littatafai da Gajerun labarai) -Sharshi Rubuce-rubucce

More from @jikankaila2014

Sample · Chapter 1

ABOKINA NA ƊAUKE KA .. Daga Jibrin Yusuf Kaila Duk da na sha alwashin cewa banga yarinyar da ta isa ta birkita tunani ba,amma yau Ajwa Abdulhamid ta sani ina zubar da ƙwalla wanda cike yake da zubar da hawaye mai masifar zafi a zuciya, wanda tsananin abin da ta mun ya sa na ke sunbatu mai kama da ciwan hauka, ina cewa Ajwa mi yasa ki ka mun haka a rayuwa ta,ni ban cancanci haka ba ....Ni tela ne mai ɗinki kayan maza da mata amma na fiyi kayan maza, duk wani ɗinki na gidan su Ajwa ni na ke yi,sai ta kawo na yi musu,duk da ni ban fiya son ɗin ka kayan mata ba,kai na ƙawayan ta ma Inde suna alaqa da ita ni na ke musu, kuma duk wannan abun ba na karbar naira biyar ta su..Duk wani kuɗina agunta ya ke ƙarewa. Duk sanda aka ce ba ta da lafiya toh fa ni bani da sukunin ko nutsuwa rai, har sai ta samu sauki.Duk kantinan da ake sai da Sharwama da kayan makulashe sai na ziyarar ce shi, ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters10
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play