FreeArewaPen original
HUKUNCI
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I believe my writing talent is a gift from God. I have a deep love for writing in Hausa, focusing mainly on love stories, education, and entertainment.
Sample · HUKUNCI:1
*HUKUNCI* بِسْمِ ٱللّٰهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ Dukan rayuwa tana tafiya ne tareda jarabawa dakuma kundin ƙaddara wanda duk wayon bawa bai isa yatsere mataba saboda itaɗin abokiyar halittar ruhice! Daga lokacin data yankewa ruhi, to saidai idan ruhin ya kwanta ne. SOYAYYA! Soyayya tana cikin mafi wahalar jarabawar da duk faɗan da zakayiwa zuciyar bataji tanada wahalar tanƙwaruwa da taurin kai tawanan fanin. HUKUNCI! P 1_2Kyakkyawar matashiyar budurwace a zaune cikin babban falo kuma haɗaɗɗe da kallo ɗaya zakayi mishi kafaɗa cewa lallai mammalakiyar shi tana more rayuwa yadda Yakamata duba da irin tsadaddun furniture dake zube falon cikin yanayin burgewa da ɗaukar hankali babu wani hayaniya mai hawa kai saima sansanyan ƙamshi dake tashi cikeda nutsuwa dabawa ruhi farin ciki. Karona babu adadi tasake ɗaga wayar dake ha...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.