KUNDINAFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

KUNDINA

  • 1views
  • 85chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Novelist

More from @nafisatusasaal01

Sample · 1

*📓KUNDINA*                        BY   NAFISATU ALIYU SASAALBISMILLAH✍🏻SHIMFIƊAKarin maganar "matsoraci baya zama gwani" gazgatacce ne a gareni.Dalili; duk kwanan duniya, sai na yi mafarkin na zama mace mai ƙwarin gwiwar da babu rauni a tattare da ita, amma da zarar na farka, tsoron da ya zamemin ɗabi'a yake rushe wannan mafarkin.Sau dayawa ina tambayar kaina, menene yake mayar da ni baya, a duk lokacin da na yunƙura? "Tsoro" itace amsar da zuciyata take ba ni.Fahimtar dagaske lokacina tafiya yake, tsoron maimatuwar tarihin cikin KUNDINA na riƙeni, yasa na yunƙura duk da irin bugun da na ke ji a cikin zuciya.Ranar Alhamis da yamma, da ƙwarin gwiwa, na shirya cikin baƙar Abayar da ya yi matuƙar haskani, na nannaɗe kaina da baƙin mayafin daya taimaka wajen fitar da tsantsar kyan fuskata na hausa fulanin usul. Zuciyata na tsananta bugu na nufi sashen Mahaifina. Da sallama na buɗe ƙofar Parlon ba tare da jiran izini ba, na zura gangar jikina saboda yanda zuciyata take tsananta bugu.A zaune na sameshi kan ɗaya daga cikin Kujerun da aka ƙawata Parlon nasa da su, ya zubawa ƙofar shigowa ido..Irin kallon da yake min yasa na ji tsorona ya dawo sabo fil, ƙwarin gwiwar da na taho da shi a take ya bi iska, jikina ya fara rawa. Kasa tsayawa nayi don haka na durƙushe ƙasa na fashe da kuka.Kamar ba zai tankamin ba sai kuma na jiyo muryarsa a sanyaye ya na cewa;"Menene Fatima, ki daina kuka, ki faɗamin zan saurareki"Muryata tana harɗewa saboda tsoro da fargaba na ce;"Baba Dan Allah ka yafemin, ka yi haƙuri ka ƙara bani dama a karo a biyu na koma Makaranta, ba na jin daɗin rayuwata a haka"Na ƙarasa faɗa zuciyata na tsananta bugun amsar da zai ba ni.Kamar saukar ruwa mai tsananin sanyi haka naji a cikin zuciyata da ya ce;"Idan na baki dama a karo na biyu wani alƙawarin zakiyimin?" Kaina na ɗago a hankali, kunyar abubuwan da suka faru a baya na mamaye ni, muryata a disashe na ce;"Nayi alƙawarin riƙe martabar kaina da na kasa riƙewa a baya""Idan kika karya fa" ya ƙara jefomin tambayar ya na kallona.Kaina na girgiza ina jin kamar na dawo da labarina na baya nasa abu na gogeshi, cikin kukan da yaƙi  yankemin na ce;"Baba dagaske nayi alƙawari" Ido ya ƙuramin kamar yana so, ya gano da gaske zan iya cika alƙawarin da na ce na ɗaukar mai.Ya jima yana kallona, kafin ya yi min alama da hannu na zo. Da sauri na miƙe na isa gareshi. Hannuna ya kama na zauna a gefenshi. Cikin taushin murya ya ce;"Fatima ko bayan ba na raye zaki tuna wannan maganar tawa, shi Mijin aure ba dabara ce take kawoshi ba, lokacine yake kawoshi, idan lokacinki ya yi har gida Mijin aurenki zai biyoki, ba sai kin wahalar da kanki ko kin zubar da darajar da Allah ya yi miki ba. Tashi ki je ki fara shirin...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters85
premium46
28

28

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
41

41

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
42

42

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
43

43

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
44

44

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
45

45

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
46

46

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
47

47

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
48

48

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
49

49

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
50

50

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
51

51

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
52

52

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
53

53

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
54

54

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
55

55

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
56

56

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
57

57

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
58

58

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
59

59&60

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
60

61

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
61

62

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
62

63

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
63

64

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
64

65

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
65

66

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
66

67

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
67

68

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
68

69

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
69

70

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
70

71&72

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
71

73

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
72

74

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
73

75

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
74

76

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
75

77

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
76

78

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
77

79

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
78

80

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
79

81

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
80

82

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
81

83

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
82

84

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
83

85

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
84

86

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
85

87&88

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play