FreeArewaPen original
KWARATAN ZAMANI
- 1views
- 37chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Dr Zarah Ahmad Shararriyar marubuciyar romantic love Hausa novels.
Sample · 1&2
💋💋💋💋💋💋💋💋 *KWARATAN* *ZAMANI*🫣🥳💋💋💋💋💋💋💋💋Humm fantastic special sexy and.... 🤭🤭 Love story ❤️Writer by 🧐 Autar alheri✍️😘💋💋💋💋💋💋💋💋 🍆🍉🍆💃💃💋💋💋💋💋💋💋💋HAPPY SALLAH ALL MY LOVELY MUSLIM🤝🫂Bismillahirahamanirahim. Book 1Page 1&2"Sosai ake sheƙa ruwan sama tamkar da bakin ƙwarya, harabar filin gonar yayi tsit se shukokin dake kaɗawa, gari yayi duhu sosai sabida hadari. Ita kaɗai ce atsakiyar gonar tana tsulli tamkar biranya se tuma takeyi tana nishaɗi kasan cewarta meson wasa da ruwa. Yarinya ce budurwa domin bazata gaza shekaru 17 ba, tayi irin shigar kanurin asali. Gabaki ɗaya ilahirin halittar jikinta a bayyane sabida ruwan dasuka jiƙata duk kayan sun ɗame aijkinta. &n...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.