FreeArewaPen original
Na Shiga Ban Dauka Ba
- 1views
- 5chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"[Hamma Abdul/Dan Salma], "Marubuci, makaranci, kuma mai fashin baki kan al'amuran yau da kullum ta hanyar adabi. Burina shi ne in samar da labaran da za su nishadantar, su fadakar, sannan su dore a zukatan masu karatu. Ina amfani da alkalamina wajen fito da kyawun al'adun Haus...
Sample · chapter 1&2
🙆♂️🙆♂️ *NA SHIGA BAN ƊAUKA BA* 🙆♂️🙆♂️ _(Bata fidda barawo)_ *Writing By Hamma Abdul (Dan Salma)* *MARUBUCIN.....🖊️ _YAREEMA_ _INUWAR KAKA_ _BIYU BABU_ _AZUMIN LADO_ 📚JARUMAI WRITTERS ASSOCIATION TAKEN MU ALKALAMI YAFI TAKOBI📚_____________1&2Gabatarwa Rayuwa wata katuwar makaranta ce, wacce kowa ke shiga ya koyi darasi a lokacin da bai yi tsammani ba. Akwai ɗaci a cikin farin ciki, kuma akwai haɗari a boye cikin kyakkyawar dama.Na rubuta wannan littafi ne, "NA SHIGA BAN ƊAUKA BA", domin fito da wasu muhimman abubuwa da ke faruwa a cikin al'ummarmu a yau:Yaudarar Masoyi. Yadda soyayya kan makantar da zuciya har mutum ya kasa ganin tarkon da ake dana masa.Amfani da Matasa: Yadda wasu manyan masu mulki ke amfani da hazakar talakawa matas...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.