FreeArewaPen original
SHI YA ISKANTANI
- 1views
- 4chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuci... Kuma Mai harka buga littafi.
Sample · BABI na Farko
BABI NA FARKOTUSHEN LALACEWATAIna kwance akan yamutsatsiyar katifar, da tafi kama da nanaxaxen asabari saboda duk juyi xaya idan na yi sai naji wani abu ya soki gefen haqarqarina amman saboda na ji daxin kwanciyar da na yi hakan bai xaga mun hankali ba sannan kuma bai saka na tashi daga kwanciyar da na yi ba.Akwai abubuwa masu tarin yawa dake kai komo a cikin kwakwalwata, akwai tarin abubuwan da bai kamata yarinya qarama mai qaranci shekaru kamata ace sun soma adabarta ba, amma ina rayuwa ta saka dole sun qwanqwasa mun qofa, na kasa fahimtar wacce irin rayuwa nake yi tsakanin matar aure da kuma mai zaman kanta… na gyara kwanciya a hankali.Ni ba matar aure bace, tunda babu yadda za’ayi uba, kuma maihaifi ya auri ‘Yarsa. Idan hakane kenan nafi kama da mace dake zaman kanta. Eh tabbas zaman kanta, kar kuji nace zaman kanta ku xauka na faxa ne a cikin raha na faxa ne da iyakar gaskiyata har ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.