ALIYU HAYDARFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

ALIYU HAYDAR

  • 1views
  • 32chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writing what the heart feels and the soul cannot say — by Ni’ima💫

More from @nieemartullah

Sample · Chapter 1

Chapter One 1️⃣Kwance take akan makeken queen size bed din ta tana bacci cikin kwanciyar hankali,qarar wayar ta ne ya tashe ta daga baccin da take yi hannu ta saka ta janyo wayar saurin dagawa tayi ganin kiran daga asibiti ne,ok kawai ta ce ta miqe ta shiga bathroom wanka tayi cikin minti goma ta shirya cikin wata light blue din abaya,wayar ta da mukullin mota kawai ta dauka tayi waje,a bakin kofar dakin mom ta tsaya ta gaishe da ita ta amsa cikin Farin cikin ganin tilon yar tata JAY ina zuwa haka naga kina sauri na san dai Yau Sunday bakya fita aiki,Wlh mom yanxu aka kira ni wai emergency aka samu kuma Dr.sadiq yana Qatar,haka ne toh sai kin dawo,da sauri ta qarasa gurin motar ta yi mata key horn tayi ma mai gadi ya bude mata yana mata a dawo lpia cikin qwarewa take tukin har ta qarasa cikin asibitin emergency ta wuce direct ma'aikatan suna ta gaishe da ita har ta qarasa cikin emergency...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters32
premium2
31

Chapter 31

Premium
Updated a month agoAvailable now
32

Chapter 32

Premium
Updated 22 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play