FreeArewaPen original
RIGAR KAYA
- 1views
- 53chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*...RIGAR ƘAYA!* BYSADIYA ABDULRAZAK MARUBUCIYARDukan Taiki Ku yi mana adalci Aure A YauSandar dukan uwargida Iya ruwaZuciyar Mace Miji Goma Wani AurenDa WalakinWutar ƙaiƙayi Matar shige da sauransu*** Page 1 Hausawa suka ce 'Ɗan'uwa rigar ƙaya!' Shin wane son zuciya ne zai saka ɗan'uwanka ya rikiɗa ya zame maka rigar ƙaya? A wannan labarin za ku ji yadda 'yar'uwar tagwaitakar Muhasin ta zama ƙaddararta. A zahiri idan ka kalle ta za ka yi zaton ta fi kowace mace kwanciyar hankali da samun hutu, amma da za ta buɗe maka idanunta da suke a lumshe za ka iya ƙaryata hasashenka kai tsaye, saboda damuwar da yi kwance a idanun, ji take kamar ta dakatar da gudun da driver yake shararawa a titin, duk da ta san dole ne ta je inda za ta je ɗin, tsayuwar motar ta yi daidai da tsayuwar numfashi...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.