FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer👈
Sample · Dandano
*GANIN IDO*Mamuhgee2026Kaddara ko sauyin lamari zasu Kira guguwan mafi girman Al’amarin daya rufesu na wanzuwan abinda zasu iya Kira da tamkar haramtacce???🔥A nata bangaren kaddara ce da fitina tareda tsautsayi Mafi girma sbd samun kanta a tsakiyar aminiyarta da mahaifiyar aminiyar da Wanda basu taba hada komai da tsantsar soyayyarsa,kaunarsa da tsantsan tattalinsa🔥Tayaya zata fuskanci kaddarar datake a cikin ahalinda bata taba tsammanin saninsu ba bare samun kanta a cikinsu🔥Tayaya zata fuskancin rayuwa a inda take kallan tata duniyar daban da tasu,Hukunci ne daya sauka akan Wanda baisan me tasu duniyar ta kunsa ba bare iya kasancewa a cikinta,Hukunci ne daya tsayar da duniyarsu da Wainda take cikinta sbd babu ta yanda lamarin zai shiga Kansu bare kwakwalsu da bazata bar duniyarsu daidaituwaba,Uwa ceMata ceYa ceUba ne duka suke zagaye da alaqar data tabbata Wadda babu Wanda ya shirya ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.