RAYUWAR IRFA馃挄Free

ArewaPen original

Short StoryFreeCompleted

RAYUWAR IRFA馃挄

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

I am proud of all my loved ones馃槆 and i love you like馃グ the one who is not able to say their hands cannot writer馃挒. I am a popular writer鉁嶏笍馃挮.

More from @autarjajirtattu

Sample 路 Chapter 1

*RAYUWAR IRFA 馃挄*By  *PRINCESS MINAL* (Autar-jajirtattu馃拝馃徏)   Free Book   *** *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*馃挭 鉁嶏笍 (J.W.A)  _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan 茩asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau茩i_.鉁忥笍   The noble writer's team馃Page  1-2   *Gombe state*  Garin gombe babban garine sosai Wanda yakeda local government guda shadaya acikinsu akwai   Akko Balanga Billiri Dukku Kaltungo Kwami Shomgom Funakaye Gombe Nafada/bajoga Yamaltu-deba  *Akko l.g.a(kumo)*  Acikin garin Kuma yana da garurruwa da kauyuka masu yawa   *WURO HASHIMU*  Wuro Hashim sunan wata kauye ce Dake cikin garin Kumo, Wanda bakowa yasan da ita ba, saboda kauyen ba babba bane, motama sai sati-sati take shiga cikin kauyen, sannan ba makarantar Boko mare islamiya, saide sunada makarantun allo, Wanda dashi yaransu keyin karatun addini har suyi sauka, kauyen sunada albarkan noma, domin yawan cinsu Mano mane.  Gabaki daya garin fulanine wayanda ko Hausa basai, Kuma yawanci su Yan uwan juna ne, garin sunada albarkan ruwa,sannan sunada manyan rafuna,wanda yawanci anan suke zuwa wanki wasu ma anan suke zuwa suyi wanke-wanken su,sannan anan suke Kai Shanayen su Shan ruwa insun fita kiwo.  Wasu yaran Fulani na hango mata su biyu kyawawa dasu amma dayar tafi kyau sosai, farace sosai yarinyar tana sanye da kayan Fulani riga da zani Wanda suka Kara haska kyanta kanta kuwa tasha kitson kalaba Mai kyau Wanda yasauko har gadon bayanta,fuskanta dogone amma ba sosai ba Dan dai-dai,Mai dauke da manyan fararen idanuwanta masu kyau,sai sheqi sukeyi, gata da dogayen gashin Ido wanda inta lumshe Ido sai sun sauko har saman fatan fuskanta,gashin qiranta kuwa acike yake sosai kaman tayi qari,gasu kaman tayi shaving nasu,ga dogon hancinta Mai kyau qirin na Fulani,sai Dan karamin bakin ta pink,Mai shape din love.  Murmushi naga tayi Wanda saida qefen kumatunta biyu suka lotsa,kaman kasa hanunka aciki, wowww bakuga kyan da taqaraba alokacin datayi murmushin nan dasai kun suma tsabagen madarar kyau.  "IRFA"ta gefen ta ce ta kirata, "na am khalisat, meya faru kike qirana"ta tambayeta tana daga mata qira daya qirin yanda Yan iska keyi din Nan, dariya  khalisat tayi sosai sannan tace "bakomai kawai de hakurin Dana saba Baki kullum shi nake son sake Baki,Dan Allah IRFA ki ci gaba da hakuri akan abunda inna kande take miki,ita da larai duk abunda suke maki wataran zai za...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play