ZAFIN WUTAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

ZAFIN WUTA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

โ€œHello my lovely fans ๐Ÿ’–! My name is Maryam โ€” Iโ€™m passionate about writing and I love sharing thoughts and stories that touch the heart. I believe in truth, love, and friendship. Iโ€™m so happy to have you with me on this journey of words and life โค๏ธ๐Ÿ“š.โ€

More from @maryamstar755

Sample ยท ZAFIN WUTA

๐Ÿ”ฅ๐™๐€๐…๐ˆ๐ ๐–๐”๐“๐€๐Ÿ”ฅLABARI ME CIKE DA BAN TAUSAYI,๐Ÿ˜ฉMATSANANCIYAR                   DAMUWA,๐Ÿ˜ญ    KUNCIN CUZIYA,๐Ÿ’”       SADAUKARWA,๐Ÿ’Œ         ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.๐Ÿ’‹๐Ÿ’˜WRITING BY    MARYAM STAR โญโญ       YAR BAIWAR JJRT.MARUBUCIYAR๐Ÿ“’โœ๏ธ    RAYUWAR SAMHAD       DAFIN MACIJI          A DAREN AURENA             AND NOW                ZAFIN WUTA๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ช *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*๐Ÿ’ช โœ๏ธ*(J.W.A)*๐Ÿฆš๐Ÿฆ‹THE NOBLE WRITER'S TEAM๐Ÿฆ‹๐Ÿฆš PAID BOOK 500 ONLY๐Ÿ‘Œ     BOOK TWO         CHAPTER 2ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…Sai faman zare idanuwa ya ke yana shege lahira, gumin ruษ—u da farin ciki sai karyo ma shi ya ke tun daga cikin kai ya na bin fuskarshi, a tsakiyar gida ya zauna sai ฦ™ara ฦ™anฦ™ame jakar ya ke kamar wani zai kwace, Umma ce ta fara fitowa kamar wacce aka hankaษ—o, zaninta a hannu sai faman ษ—aurashi ta ke amma yaฦ™i ya bata haษ—in kai wajen ษ—autuwa ta daษ—i, ya yinda ta ke ta faman washe washeshen bakinta kamar zai  rabe biyu, matsowa ta yi kusa da Abba tare da yunฦ™urin  janyo jakar za ta ฦ™wace, wani irin wawan bahagon mari Abba ya sauke ma ta tare da sake ฦ™anฦ™ame jakarshi ya na juya ma ta baya.Sak Umma tai jin saukar gigitacen marin da ya kusa tarwatse ji da ganinta, lokaci guda ta kai ฦ™asa taษ“as ta na ฦ™ifta idanuwanta.Mama na tsaye ฦ™ofar ษ—akinta bata ce komi ba dan ita yau ta fita harkar kowa na gidan saboda rabata da ni da Abba yai, a hakama wai dan batasan abin da ya faruba a can gidan aikatau ษ—in.Ganin Abba ya kasa magana ya saka Yaya Hashim fara yi musu bayanin komi dalla-dalla.Abin da ya faru bayan Pahpah ya tabbatar da Abba ne Babana.      Musabaha sukai bakin Abba kamar zai ษ“are, sannan Pahpah ya nemi da su keษ“e ya na da muhimmiyar magana,  ba musu Abba ya bishi jiki na rawa.    "Amm dama Malam ba komi ne ya saka na nemi keษ“ewa da kai ba sai wa ta alfarma da nike nema a wajenka, nasan abin da nauyi amma  kuma insha Allah ina abin zai zama alkairi a goben yaranmu."      "Haba Alhajin Allah, ai kawai ka yi maganarka kanka tsaye babu kwana, yo Allah na tuba ai kawuce neman alfarma a wajen talaka irina sai dai ka bada umurni."Jinjina kai Pahpah ya yi tare da nazarin maganar Abba sannan ya nisa ya ce.        "Ita yarinyar da za ta yi aikin jinya ฦดarka ce???."Sai da gaban Abba yai mummumar bugawa, wa ni tunani ya gifta ta cikin kanshi,  sannan ya yi saurin waske wa ya ce.     "Am..ih...ih yarinyata ce, duk duniya bata da wani uba da ya wuce ni.""Ma...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play