FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*** AGOLA* NA MAMAN AFRAH Labarin mai cike da abin dariya *Daga marubuciyar* *Ruwa cikin cokali, ci ma zaune, malamin bogi, ƙazamin miji, Bonono ƴar zaman wanka, ruɓaɓɓiyar igiya ƴan adaidaita sahu, ƙara,in inna delu, jalli joga, Beelal, ungozoma da sauransu.* *** 🅿️1️⃣ Malam Nura ne tsaye a tsakar gidansa ya sha babbar riga yana baza ƙamshin turarensa da ya bankaɗa, sai wani ɗaɗɗaga kai yake tamkar ƙadangare, taku biyu ya yi ya ja ya tsaya yana hura hanci ya shiga kwaɗawa matarsa uwar gidan kira."Haule" Kira ɗaya ya yi a na biyu ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.