FreeArewaPen original
TALES OF THE WAZEERIS
- 1views
- 193chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Author..... Writer of #AHUMMAGGA #KUDI KUMBAR SUSA #AJALINSO #SO MAKAMIN CUTA #ARNE FOLLOW ME ON INSTAGRAM @SURAYYAHMS ALSO *** @SURAYYAHMS.
Sample · 1
*TALES OF THE WAZEERIS🦋* Arewabook@surayyahms#Royal hate-love#Forbidden bloodline #Obsession#royal politics#Sisters love hateBismillah rahmanir raheem. MULKI amanah ce... SARAUTA hidima ce.... kujerar mulki tana bukatar JINI... jinin cikakken magajin mulki da jinin baiwa ne kadai zasu haifo wa tsaftacciyar ahalin magaji..... lokaci yayi da ahalin WAZEERIS VALE zasu zauna akan KUJERAR MULKI, amma hakan bazaiyu ba face sai sun hada JINI da ahalin babban MAQIYANSU wato ahalin sarki MURAD ZAMKORA,tsananin tsana me shirin haifar da wata ZAZZAFAR SOYAYYA!!!.1:Tun zamanin da babu addini, babu shari’a, babu tsarki. ahalin wazeeris tharim vale sune kadai cikakkun legitimate king makers a shahariyar yankin Tharim Vale, ahalin dabasa zama akan karagar mulki amma kuma sune suke da qarfin ikon yanke duk wani hukunci tare da dora sarkin da ya dace akan kujeran mulki a masauratu na tsawon shekar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.