ZEE ƳAR ƘARYAFree

ArewaPen original

MysteryFreeOngoing

ZEE ƳAR ƘARYA

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Alƙalami ya fi takobi🖊️📝

More from @hussainyusuf

Sample · 1..

ZEE YAR ƘARYAPART 01...Sunana Zainab, amma kowa a kafafan sada zumunta ya sanni da Zee-Luxury. Idan ka taba ganin hotunana a Instagram, za ka rantse ni 'yar babban gida ce. Amma bari na gaya muku gaskiyar da babu wanda ya sani; mahaifina mai gadi ne a wani babban kamfani, mahaifiyata kuma tana suyar kosai a kofar gidanmu...​“Zainab! Zainab!” Mahaifiyata ta kwala min kira, muryarta tana disashewa saboda hayakin itace.​Na fito daga dakinmu da yake warin damina, ina sanye da wata tsadaddiyar riga ta siliki wadda na aro a wajen kawata Halima. “Ina jinki Mama, me ya faru?” Na fada ina dan yatsina fuska...​“Wannan kuma wace irin riga ce kika samo? Zainab ba kya ajiye kanki a matsayin da Allah Ya ajiye ki. Ga kwanon kosai can ki ɗauka kai wa gidan Alhaji Sani.”​Na duba danƙareren agogon da yake ɗaure a hannuna, na yatsina fuska. “Mama, dan Allah ki samu ko almajiri ya kai musu mana. Idan aka ga...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play