FreeArewaPen original
SARTSE COMPLETE
- 1views
- 104chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I write stories that speak dreams
Sample · Ɗanɗano
Ɗanɗano daga littafin Sartse. Wani irin azababben zafi nake ji yana shiga jikina, kamar ana tafasa ni a cikin tandar gurasa. Kicin ɗin gaba ɗaya ya ɗumame yana fitar da wani irin wuci, sakamakon girkin da nake a kurfoti guda biyu. “Wayyo Allah!.” Na faɗa a fili bayan na juya ga miyar da take ta fasa akan ɗayan kurfotin, tsumma na ɗauka na sauke ta ƙasa na fara juyata. “Maggi bai ji ba, A’a ya ji Sardauna baya son maggi ya yi yawa.”Na faɗa a dabarbarce, hannu nasa na danna wayata allon wayar ya kawo haske, na yi tozali da kyakyawan hotona ni da mijina a ranar ɗaurin aurenmu, a fili na furta. “Ina sonka mijina, ina ƙaunarka, Allah Ya kula mini da kai.” Ina faɗin haka na kalli agogon shida da rabi, nasan kowanne lokaci zai iya shigowa, ƙaurin gurasar da nake gasawa ne ya daki hancina, ba shiri na miƙe na sa hannu a kan kaskon da nake gasawa da niyar juyawa, sai...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.