BAYAN AUREFree

ArewaPen original

ActionFreeCompleted

BAYAN AURE

  • 1views
  • 54chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Marubuciyar littafin hausa

More from @rahmakabir13

Sample · 1

*BAYAN AURE*Na©®Rahma Kabir MrsMG.Page 1.Sarac Stars R Pen...✍️MARUBUCIYAR...Ƙarshen makirci.Ƙaddararren Al'amariAkan idonaƘazamin taboRayuwar suhailatLubabatuZamaniGashin ƙumaAlhakiAbun da ciwoKazamar amaryaAmaryar zayyadƘangin talauciMijin aroSo da ManufaKomai yayi farko.Gargaɗi*Ƙirkirarren labari ne, ban yarda a juya mini labari ba ko ayi afmani da wani ɓangare na labarin, ko a ɗaura min shi a wata kafa ta media ba tare da izini na ba, sannan ina gargaɗi ga masu cire sunana a cikin labarina su saka nasu tare da sakinsa a shafinsu, a bar mini sunana tare da barin rubutuna a yadda yake, da fatan za a kiyaye.* 9 April 2026.*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*HAMIDA.Sautin tsayuwar motoci a ƙofar gidansu shi ne ya tabbatar da cewar 'yan ɗaurin aure sun dawo daga gidan ƙanin mahaifinsu da yake can hayin banki, nan take matan cikin gida suka fara sakin guɗa, wasu kuma suna addu'ar Allah ya sanya alkhairi, ɓangaren masu sakin habaici kuwa suka fara yada magana saboda mutane da yawa sun kasa ɓoye hassadarsu akan irin mijin da Hamida ta samu. Shigowar Baba ƙarami cikin gidan tare da tawagar dangi yasa aka fara gaishe-gaishe ana taya juna murna, Baba Ƙarami Sai washe baki yake yi yana faɗin.Ai Hamidan Hajjo tayi dace da miji ɗan babban gida, duk da iyayensa ba wasu bane amma shi Hafizu ya kama ƙasa dan ma'aikacin banki ne, a wajen ɗaurin aure naji mutane suna ta ambaton Manaja, ashe mai babban muƙami ne, kai Alhamdulillahi! Allah yasa sauran 'ya'ya su dace suma.Amin malam, ai da kaga gidan da za a kaita shi ne zaka tabbatar yarinya ta dangwalo arziki. Wallahi in faɗa maka kayan katakon da muka kai mata sai da na rainasu ganin irin tafkeken gidan, shiyasa ya ce basa buƙatar kujeru kayan gado kaɗai ya isa, kayan kitchen ma a ɗakinta muka bari dan ba irin waɗanda ake jera wa bane a kitchen ɗin masu hali.Cewar goggo Larai yayar babansu Hamida, shi kuma baba ƙarami sai faɗar madalla yake yi yana ƙari tare da girgiza kai, sauran mazan da suke tare da shi suma suna taya shi, sai Fatsime kishiyar mama ta kaɗe baki tace.Wlh yaya Larai ni fa gani nayi kamar alfarma yayi wa yarinyar nan daya aure ta, saboda sam ban hango dacewarsu ba domin ruwa ba sa'an kwando bane...Amma ai Allah ba ruwansa domin lamarinsa yafi gaban kwatance, irin wannan auren sai rabo ya kashe mutum, sannan babu wanda yafi wani a gurin Allah sai wanda yafi Imani.Cewar Kawu Rabo yayan mahafiyarsu Hamida da ya katseta, nan kowa ya shiga gasgata maganarsa, wasu kuma suka shiga tunanin kyashin hassadar Fatsime ne ya motsa dan kaf 'ya'yan gidan ba wacce ta auri miji kamar na Hamida. Haka su baba suka gama gaishe-gaishe tare da yin addu'a ga marigayi Jafar mahaifinsu Hamida, kafin suka yi sallama ga matan gidan suka wuce.Ɓangaren Hamida tana ɗakin mahaifiyarta zaune a gefen gadon ƙarfe, ƙawayenta suna gewaye da ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters54
premium37
18

18

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
23

23.

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
24

24

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
25

25

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
26

26

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
27

27

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
28

28

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
29

29

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
30

30

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
31

31

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
32

32

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
33

33

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
34

34

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
35

35.

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
36

36

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
37

37

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
38

38

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
39

39

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
40

40

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
41

41

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
42

42.

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
43

43

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
44

44

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
45

45

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
46

46

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
47

47

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
48

48.

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
49

49.

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
50

50

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
51

51

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
52

52

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
53

53

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
54

54

Premium
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play