FreeArewaPen original
Dan Gobe Na 🌗
- 1views
- 66chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Prologue
Bismillahir Rahmanir Rahim Dan Gobe na 🌗(For my tomorrow)Me Kika Tanada Dan Goben Ki?Episode One: Prologue”Gaskiya baba bai kyauta ba, wannan sam ba dai dai bane ba, me yasa zai yiwa Mama haka? Mama fa?” “ shshshsh, kiyi a hankali Zainab kar ya ji ki, kar Umma ta jiki” Zainab ta murguda baki tare da hararar kofar shigowa karamin dakin na su. “ai gaskiya ce, ni kuma dole in fadi gaskiya ko da kuwa za’a tsire ni a kasuwa” Bilkisu ta sauke ajjiyar zuciyar da take nuna dadewar da tayi tana kuka, sosai ta san halin kanwar tata akan taurin kai da dakewar zuciya, ko da ace Baba zai ji ta sai dai yayi fadan sa ya gama, in ba sa’a aka ci ba ma yana fada tana mayar masa haka zasu yi tayi har sai Umma ta jata ta kai daki ko kuma ya fasa mata baki.Zainab ta dawo ta zauna a kusa da Bilkisu tana shafa hannunta ta sigar lallashi. “kiyi hakuri Bilkisu, komai zai wuce kinji? Yanzu ina maman ta...
App exclusive
Continue “Dan Gobe Na 🌗” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.