Rayuwar MaraiciFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

Rayuwar Maraici

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 01

Daga kan ta tayi tana duba lokacin Taga har Karfe bakwai da miti goma tayi Subhanallahi ta ambata tana Mikewa daga kan sallaya ta nufi bedroom ta tarar da Asmira tayi dai dai a kan gado tana baccin ta hankali kwance. “ke Zainabu ke zainabu, tashi kin makara fa”Hajiya kaka nayi sallahn fa sannan na kwanta Asmira ta Fada cikin magagi bacci.   “Ko yau baza kaje makarantan bane”Hajiya Kaka ta sake fadi cikin mamaki yadda Asmirah take son bacci a Rayuwa tan.  Cikin Fargabar kar dae ta makara ta bude idon ta tare da ambaton addu ‘ar tashe aga bacci a bakin tah. “Innalillahi Hajiya Kaka har lokacin yaja  haka ban sani ba” ta fada cikin mamaki “ To zai tsaya jiran kine maza yi sauri ki tashi ki shirya ka fin lokaci ya Karasa kurewa,Bari naje kitchen na dafa miki Dan wake tunda shine yake da sauri Kafin ki gama shiryawa” ta Fada tare da ficewa daga bedroom din.Zainab Umar Duwa Wanda akewa lakani da Asmirah yarinya ce Mai Kimanin shekaru  sha shida   (16 years) black Beauty ce sannan kuma Tana da tsayi Amma ba sosae bah kuma tana da Kiba amma ba sosae shima. Ta Kasan ce Mai son karatu na boko da na addini sannan kuma tana da bada himma sosae akan a binda tasa a gaba. Asmirah marainiya ce tana da shekaru biyu a duniya Allah yayi wa Mahaifin ya rasuwa.Mahaifin ta Dan jihar Adamawa ne   suna zama a anguwan Modibbo sannan ma aika cin gwanna tine mutum ne shi mai son Jama’a sosae  shiyasa mutane dayawa sun shi a cikin garin.Ya Kasan ce Da na Hudu a gurin Mahaifin shi sannan kuma Da na farko a gurin Mahaifiyar shi.Shine mafi soyuwa a gurin Mahaifin shi Saboda hazakar shi da mai da hankali Akan abinda yasa a gaba yana da Kanne guda hudu daya namiji uku mata. Sun hadu da mahaifiyar Asmirah ne a ciki garin Gombe saka makon yaje bikin wani abokin shi ita kuma tana daya daga kawayen amarya.Ta Kasan ce mace ce ba Mae son hayaniya ba shiyasa har aka yi bikin aka gama bata San da wan zuwar shi a cikin abokanan Ango bah.A Wannan bikin ne ya ganta Bayan ya koma gida ya sannan da abokin shi kan magana ta yace ba damuwa zae bin cika mishi. Bayan yayi bin cike ya sanar da Malam Umar shi kuma ya shirya ya taho Gombe domin su gana.Daga haduwar su Allah cikin ikon sa ya sanya ya musu kwanar juna ba a dau lokaci ba iyaye suka shi cikin maganar.Bayan anyi bikin Su Mahaifin Malam Umar ya nuna wa Hafsat soyayya tamkar shi ya haife ta.Duk Bayan sati yana zuwa har gida ya duba ta sbd Mahaifin ta amana ya damka masa Kun San muntanan da da rukon Amana. Sakamakon zuwa duba ta daya keyi Duk Bayan sati a nan ne ya tarar da ita tana koyawa yaran makwaftan su karatu.Ya tambaye ta Dama tayi makaran ne tace eh. Bayan ya koma gida ya Kira Dan shi Malam Umar ya mishi baya nin abinda ya gani a gi...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play