HADIN KADDARAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

HADIN KADDARA

  • 1views
  • 89chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

🌀 *HAƊIN ƘADDARA* 🌀                    By            AyshaNaladoYoung talented writers Ass.YOTA ID NO/15Kirkirarren labari ne👌Ina godiya ga Ubangiji daya bani ikon fara sakar mu ku wannan labarin a yau ranar Litinin 13 ga watan Afrilu shekarar dubu biyu da ashirin da shida miladiyya, yadda ya bani ikon farawa lafiya ina rokon yasa na gama lafiya cikin amincin ya ba ni ikon rubuta abin da zai amfani al'umma.Wannan labarin kacokam ɗin sa  sadaukarwa ne ga 'yar uwata Ruƙayyatu (Aunty ummi)SAKON GODIYA ga shuwagabannin kungiyata YOTA da mambobinta baki ɗaya, ina rokon Allah ya kara hada kanmu mu zama tsintsiya madauri guda.GODIYA TA MUSAMMAN   ga Ayshercool, Amanar cool, Nusy bee, da kawata Oum Nihal bisa jajircewarku da taimakon da kuka bani ta ɓangarori daban-daban kafin fitar wannan labari Ubangiji ya biya ku da gidan aljannah.Page 1Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai.Dare mahutar bawa inji masu iya magana, tabbas haka yake amma ni a gareni wannan daren da na riski kaina a ciki yau,  na rasa da mai zan kirashi, kai tsaye zan iya kiran shi da daren baƙin ciki a sauƙaƙe, amma tabbas lamarin yafi gaban haka. Dare ne dana shirya rabuwa ko kuma na ce tserewa daga gaban iyaye na mutane mafi soyuwa a gareni, idanuna sun rufe ruf, zuciyata cike take da kudirin *Daukar fansa* Tsakar dare ne Sakaliya ko ina ya dauki shiru gabas, yamma, kudu da arewa, ko wani bawa a daidai wannan lokacin yana gida dan hutawa, mafi rinjeyen mutane haƙarƙarinsu na a ƙasa suna barci dan huce gajiyar rana,   jaruman bayin Allah suna tsaye a gaban mai duka, yayin da wasun su ke aikata akasin hakan. Na kasance ɗaya daga cikin waɗan da ke a ido biyu a cikin wannan dare, kwance muke a kan katifarmu nida ‘yar uwata ɗaya kwalin ƙwal a duniya *Maryoji* Jajayen  idanuna a bushe suke  ƙamas babu alamar wani abu mai kama da barci zai ziyarce ni,duk da kasancewar sa gwanin iya sata, a hankalina na kai hannuna na dafe saitin zuciyata da nake ji kamar za ta kama da wuta tsabar yadda take yi min 'kuna, wani irin zafi na ke ji a cikinta tare da wani irin tuƙuƙin bakin ciki, so na ke yi hawaye su zubo daga idanuna ko zan samu sauƙin abin da nake ji a cikin zuciya ta amma Ina! Abin ya gagara, lallai zubar hawaye ma rahama ce ga bawa. Juyi  nayi tare da kai hannu na dafe marana da nake jin shi yana min ciwo. kamar wacce aka kunnawa majigi haka abin da ya faru a yammacin yau ya shiga dawomin tar a kwakwalwata. Tuno yadda yara harda ma wasu manyan marasa kamun kai, suka ringa jifan Baffanmu suna ja mishi riga tare da yi mishi ihu kamar wani ɓarowa yasa  zumbur na mike zaune, tuno yadda baffanmu ya shigo gida a ɗazu da yamma jikin shi butu butu, yara sun jefe shi su...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters89
premium59
31

Chapter 31

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
32

Chapter 32

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
33

Chapter 33

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
34

Chapter 34

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
35

Chapter 35

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
36

Chapter 36

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
37

Chapter 37

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
38

Chapter 38

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
39

Chapter 39

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
40

Chapter 40

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
41

41

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
42

Chapter 42

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
43

Chapter 43

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
44

Chapter 44

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
45

Chapter 45

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
46

Chapter 46

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
47

Chapter 47

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
48

Chapter 47

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
49

Chapter 49

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
50

Chapter 50

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
51

Chapter 51

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
52

Chapter 52

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
53

Chapter 53

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
54

Chapter 54

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
55

Chapter 55

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
56

Chapter 56

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
57

Chapter 57

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
58

Chapter 58

Premium
Updated 15 days agoAvailable now
59

Chapter 59

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
60

Chapter 60

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
61

Chapter 61

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
62

Chapter 62

Premium
Updated a month agoAvailable now
63

Chapter 63

Premium
Updated a month agoAvailable now
64

Chapter 64

Premium
Updated a month agoAvailable now
65

Chapter 65

Premium
Updated a month agoAvailable now
66

Chapter 66

Premium
Updated a month agoAvailable now
67

Chapter 67

Premium
Updated a month agoAvailable now
68

Chapter 68

Premium
Updated a month agoAvailable now
69

Chapter 69

Premium
Updated a month agoAvailable now
70

Chapter 70

Premium
Updated 20 days agoAvailable now
71

Chapter 71

Premium
Updated 20 days agoAvailable now
72

Chapter 72

Premium
Updated a month agoAvailable now
73

Chapter 73

Premium
Updated 24 days agoAvailable now
74

Chapter 74

Premium
Updated 22 days agoAvailable now
75

Chapter 75

Premium
Updated 22 days agoAvailable now
76

Chapter 76

Premium
Updated 20 days agoAvailable now
77

Chapter 77

Premium
Updated 15 days agoAvailable now
78

Chapter 78

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
79

Chapter 79

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
80

Chapter 80

Premium
Updated 13 days agoAvailable now
81

Chapter 81

Premium
Updated 12 days agoAvailable now
82

Chapter 82

Premium
Updated 8 days agoAvailable now
83

Chapter 83

Premium
Updated 8 days agoAvailable now
84

Chapter 84

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
85

Chapter 85

Premium
Updated 6 days agoAvailable now
86

Chapter 86

Premium
Updated 6 days agoAvailable now
87

Chapter 87

Premium
Updated 3 days agoAvailable now
88

Chapter 88

Premium
Updated 2 days agoAvailable now
89

Chapter 89

Premium
Updated 15 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play