TUSHEN MU ƊAYAFree

ArewaPen original

Non-fictionFreeOngoing

TUSHEN MU ƊAYA

  • 1views
  • 11chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

*🪴TUSHEN MU ƊAYA 🪴            *PAGE 1️⃣*     _*🥰MAMAN 'DAN ALBARKA CE🥰✍️✍️*_*Bismillahirrahamanir rahim**Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai. Ya Allah yadda kabani ikon fara rubuta wannan littafin lafiya, Allah kabani ikon kammala shi cikin aminci da koshin lafiya. Ya Allah ka ba ni ikon rubuta abin da zai amfani al'ummar musulmai baki ɗaya. Allah kaba ni ikon isar da saƙon da nake son isarwa kasa ya fadakar. Ya Allah Ka tsaftacemin alqalamina.*_*WANNAN LITTAFIN NA KUƊI NE NA MAIDA SHI FREE DAN FARIN CIKIN KU,  IN NAGA KUNA COMMENT YADDA YA KAMATA ZAN CIGABA FA POSTING ƊIN SA HAR KARSHE.*__*IN NAGA SAƁANIN HAKA KUMA ZAI KOMA PAID ƊIN SA.😃*_*_SANNAN BA LALLAI NA CIGABA DA POSTING ƊIN SA A GROUP BA, DAN HAKA DUK ME SON CIGABA DA_* *_KARANTAWA TAYI HANZARIN YIN FOLLOWING ƊIN CHANNEL ƊINA GA LINK ƊIN NAN A ƘASA_* 👇 Follow the TASKAR MAMAN ƊAN ALBARKA CE 🥰✍️ channel on ***: *** LABARI*"Haba Menah nace ki yi Haƙuri dan Allah."Ahmad ya faɗa cikin lallashi fuskar shi cike da tausayi.Shiru nayi bance komai ba sai cigaba da nayi da kukan da nake, babu shiri kukan da nake ya tsaya ganin an shigo ɗakin. Da sauri na ɗago kaina da ke tsananin ciwo, hawaye na zuba a idanuna na kalli wadda tashi go.Cikin sauri na sunkuyar da kaina, ganin yadda take ta faman huci tana ƙare min kallo sama da ƙasa.Gabana ne naji yayi wata  faɗuwa duk da bansan da wacca ta zo ba, dama na tsammaci shigowar tata sai dai banyi zaton zuwan nata da wuri haka ba.Cikin masifar dake ***, ta fara magana da karfi tana tafa hannu tace "Ah lallai samun guri nan kika zo kika zauna kenan? Ni ina can na shanya baki ina jiran ki ki zo kimin aiki, ke ashe kina ɗaki kin sa min ɗa a gaba kin hana shi fita ke kuma baki fito ba saboda baƙin munafurci."Ta kai ƙarshen maganar tata tare da sa hannu ta ɗage labulen ɗakin, ta jefa shi kan k'yauren tare da faɗin"Jarabar ki tasa ko labule ba za ki iya ɗagawa kisha iska."Ni dai kaina sunkuye har lokacin, dama ga kukan da nake saboda ciwon kan dake damuna, ga kuma Hajjo data shigo zata ƙara min wani tashin hankalin.Ahmad ne yayi ƙarfin halin magana cikin ladabi yace "Hajjo kanta ne ya ke ciwo, shi yasa ta zauna kiyi haƙuri ta ɗan samu sauƙi, zata fito ta ƙarasa aikin.""Laila'hailallahu yanzu dama saboda aikin dana sata take kuka?." Ta kalle ni tare da nuna ni da yatsa ta cigaba da magana "Ke yanzu Aminatu dan nace ki fito kiyi wanke-wanke shine kika zo kika sa shi a gaba kina kukan munafurci, kamar wadda aka ce ga ranar mutuwar ta salon ace na cika takura miki, to wai ciwon kan ma ki ke wa kuka sai kace ba mace ba? Wallahi kin ji kunya halin ki."Ta juya ta kalli Ahmad dake gefena, wanda yayi shiru tun bayan maganar farkon da ya yi...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters11
premium6
06

Chapter 6

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
07

Chapter 7

Premium
Updated 6 months agoAvailable now
08

Chapter 8

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
09

Chapter 9

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
10

Chapter 10

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
11

Chapter 11

Premium
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play