FreeArewaPen original
Zuciya Da Ƙuna
- 1views
- 79chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer ce
Sample · INTRO...
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIMDa sunan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.Rayuwar da take ɗauke da farin ciki da ba a zata ba…da kuma rauni da ke zuwa ba tare da shiri ba.A wasu lokuta, rayuwa tana sauyawa ne cikin ɗan lokaci kaɗan abin da ya kasance farin ciki, sai ya rikide zuwa jarabawa.Wani lokacin kuma, abin da muka ɗauka alheri…shi ne farkon wani sabon labari mai ɗauke da darasi.Wannan littafi zai kai ka cikin duniyar mutane masu ni’ima, amma kuma zai nuna maka cewa dukiya ba ta hana ƙaddara.Zai nuna maka yadda rayuwa ke iya juyawa cikin lokaci kaɗan…da yadda zuciya ke iya ɗaukar abu fiye da yadda ake tsammani.Ku biyo mu a hankali…domin wasu labarai ba sa fara da farin ciki amma suna ɗauke da darasi mai zurfi ga masu sauraro.Ku biyo alƙalamin Billy S. Fari da Nana Hadiza… ✍️
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.