FreeArewaPen original
Ƴar gwoggo
- 1views
- 50chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1
ƳAR GWOGGOBy Sayyada barrister Amanar Nimcy SARAUTA 🥰 ***YOTA 13 Reposting Book 1Page one _Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin kai_ BORNO STATE *_ƘAUYEN KUKAWA_* "Tafe nake ina rera waƙar da jiya mallamar mu ta makaranta ta koya mana, ji nayi ance ƴar Gwoggo" Na juyo naga wane dan rainin wayonne yake tsokanata yau, a kullum in har na fito sai an tsokaneni.Ashe ma Salisu ne daman shi na fito nema dan na anso kuɗin ƙosai, nace "kai salisu ina kudin ƙosai na? kai kullum in dai kaci bashi baka biya, to wallahi yau sai kabiyan" kee Deeje anki abiya tunda ma rashin kunya kike min" yayi wucewar sa ya barni a tsaye nace, "kan uban nan yau za kasan da Deeje kake" dutse na ɗauko nace, "Salisu juyo ka gani" Aiko yana juyowa na wulla mai dutse a goshi ji kake kau, na ruga a guje nayi gida abina. Shi ko Salisu riƙe wajen yayi ya...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.