FreeArewaPen original
Diyam
- 1views
- 70chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Introduction
DIYAM To my daughter Haleematu Saádiyya, May you forever be blessed. Bismillahir Rahmanir Rahim Godiya ta tabbata ga Allah da ya bani damar fara wannan rubuta, ina rokonsa ya bani ikon rubuta alkhairi ya kuma haneni daga rubuta sharri. Allah ya sa wannan rubutu ya amfane ni da duk wanda Allah ya bawa ikon karantawa. Littafin DIYAM kyauta ne, ina fatan ya zamanto min sadakatujjariya har bayan raina. Na sadaukar da wannan littafin ga masoyana, na fili dana boye. Diyam is a total work of fiction, in yayi dai dai da labarin ki/ka to coincidence ne ba wai da niyya ba ne. Diyam littafi na ne, mallaka ta ce, duk wanda ya juya min littafi ko ya siyar min ba tare da sani na ba shi da Allah. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with DIYAM.
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.