FreeArewaPen original
MAMAN BABY (HARIJAR ZAURE)
- 1views
- 51chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Romantic novels writer
Sample · 1
HARIJAR ZAURE MAMAN BABY 1SHIMFIDA. Garin Dutse jihar jigawa. Garin ya yi tsit, sai kukan tsuntsaye dake rurumi a bishiyoyin gidajen mytane. Zuwaira tana zaune a bakin gadonta, sanye da zane guda ɗaya wanda ta ɗaura a ƙirjinta. Ta kalli madubin dake gabanta; fuskarta tana sheki, idanunta cike da wani irin shauki wanda ya fi karfin zaman zawarcin da take yi.Ta ɗan taɓa wuyanta, ta ji fatarta tana zafi. "Zaman nan ya isa haka," ta faɗa ƙasa-ƙasa. Tun bayan mutuwar aurenta shekara biyu da suka wuce, ta koma gidan mahaifinta dake Jigawa, amma zuciyarta ba ta taɓa samun natsuwa ba. Tana buƙatar namiji, amma ba kowane namiji ba tana buƙatar wanda zai fahimci sirrin jikinta.***Malam Sani malami ne na addini a unguwar, mutum ne mai cikar zati da kwarjini. Kullum yana wucewa ta kofar gidansu Zuwaira zuwa masallaci. Zuwaira ta lura da yadda yake sunkuyar da kai, amma kuma yadda...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.