FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
FATALWA BAƘAR TAFIYA SAKACI SALMA RAZANI WANI ƘARNI RUWA BIYU ƘULLALLIYA
Sample · Chapter 1&2
*HAƊUWAR DARE* ©️Meenat A. 'YandomaMANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONPage 1&2... Edo State. GRA Benin, Unguwa ce ta masu hannu da ƙumbar susa. Duk da duhun dare da ya fara hakan bai hana unguwar haskaka ba tamkar da safiya. Duk inda idanunka suka sauka gidaje ne na alfarma tsit! Babu surutu bare hayaniya, ko ina jami'an tsaro ne ke gudanar da aikinsu. Juyi take saman rafkeken gadon nata da ya gaji da haduwa. Kyakkyawa ajin farko kwance kanta ya kalli sama ta fada duniyar tunani ta yi zurfi a ciki. Gilmawar wani abu da gudu tamkar kyanwa ya sakata zabura. Doguwar ajiyar zuciya ta saki, tare da mikewa ta zauna. Wutar dakin ce ta fara fafarniya tamkar zata dauke. Da sauri ta rufe idonta domin In akwai abinda ta tsana bai wuce duhu ba. Jin wutar dakin ya dawo ya sakata bude ido a dan tsorace. Tafiya ta ji a cikin falonta alamun za a shigo da...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.