FreeArewaPen original
ZAZA&ZAK
- 1views
- 7chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Stories that will entertain you 🥰
Sample · Chapter 02
Chapter 02F notes✍️ZAK&ZAZAzak tafiya yakeyi Cikin sauri ganin kaman zai makara zuwa inda yakeson zuwan, achaba ya tsare ya hau yanda zai zayyi saurin zuwa wajen, Cikin minti 20 suka isa dai dai Wani qaton store, ga wasu manyan trailers da suka faka a gaban mall, samari ne a tsaytsaye a wajen kaman masu jiran wani abu, shima qarasawa yai ya tsaya inda samarin ke tsaye, ba’afi minti 5 sai ga wani Babban mutum ya fito sanye lace dinkin riga da wando ya hula ja akansa irinta igbo da suke sawa, kana ganinsa kaga Christian, qarasowa yai wajen samarin ranshi a hade, kallo ya kare musu kafin ya bude baki ya fara musu masifa “ why are standing like corpse Abeg start what brings you, fools “. Yana fadin haka wasu duk suka hade rai sabuda basuji dadin maganar sa ba , Yana tsaye samarin aka fara haramar sauko da kaya ana dora musu akai suna shiga dasu cikin qaton store din dasu, a wulaqan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.