FreeArewaPen original
SON KI NE KADDARA TA
- 1views
- 4chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 3
Buɗe masa ƙofa ɗaya daga cikin security ɗin yayi yana mai ƙamewa alamar gir mamawa, haka suma sauran suka ƙame tare dasara masa sanna suka shiga sauran motoci nandanan suka bawa mitocin wuta kasan ce war yau sun soma makara yasa muka fara gudu, kallon driver yayi cikin rashin son yin magana yace karage gudunnan acikin gari muke.""Cikin gir mamawa drivar ya sassauta gudun motar.""Koda suka ƙarasa malallaci baifi min tuna talatin daya sauraba atayarda Sallah.""Bayan sun kammala Sallah, su biyohanya daniyar komawa gida,i da nunsa alumshe suke,yace "muje JRA " Yes sir drivar yafaɗa haɗi da ɗaukan waya yakira sauran securiti's da ke gaban su ya shai da musu inda zasuje ""Bakin wani ma dai²cin gida sukayi perking kasan cewar motocin bazasu shige gidan gaba dayaba dasauri security's suka fito suka zagaye motar dayake ciki cikin isah dataƙama yafito daga motar kai taye yanufi ƙofarda zata sada shi da gida noking ya yi gate man ɗin datun farkon tsa yuwar su aƙofar kidan yaji ya yi saurin buɗe ƙofar . Saida suka gaisa da gate man ɗin yashi ga ciki ""Kai tsaye falon gidan ya wuce nan yatarar da matar gidan tana ganin sa ta fara washe baki "A'a yau munada man yan baƙi marwan zuwan ka kenan."Saidaya zauna yafara magana"Bar kan muda juma'a mama ,munsa meku lafiya? "Lafiya ƙalau marwan ya mom ɗin ?"Tana lpy , tace ma na gaisheku amsa"Sanin ba wani abu zai sake cewaba yasataceHaladai kanyi ban hannu da abokin naka? Shima yacemin zaize gaida mom inya tashi daga Masallaci."A'a nazo gai ashe kune kawai "Har ranta taji daɗi nan tashiga kiran mai aikinta. Haule! Haule! Amsawatayi na'am hajiya ina zuwa.Kika wowa marwan ruwa tafada bayan ta fito,dato ta amsa saurin dakatar da ita ya yi ."A'a mama zan wuce gidane yanzun"A'a daga zuwanka? "E"akwai abinda zan yine" To badamuwa kagai sar minda mom ɗin "Ok"kawai yace yamiƙe yaficesecurity's naganinsa suka buɗe motar kai tsaye yashige amai makon su je gida sai cewa yayi akaishi wani hadadde rastuarent Kasan cewar sunsan wane restaurant yake nufi yasa suka nufi hanyarda zata kai su can ɗinTafiyar 20 minute sukayi saigasu gaban wani ƙaton retuarent sukayi parking.Bai fitoba kuma baiyi maga naba amma securiti's duk sun fito sun zagaye motar, wata kata shiyar mataca tafuto daga retuarent ɗin da alama itace mamalla kiyar wajen Sanin ko ita wacece baisa securiti's sunbata damar isa inda yakeba ya tsun ya biyu yahaɗa suka bada wani sautin ɗas ɗas, a lamar subarta taƙaraso dasauri suka bata hanya .Gai sawa suka farayi sannan tace yalla ɓai meza akawo " ? Shiru yayi nawasu mituna Kafin yace "snacks and shawarma ok"Dato ta amsa tayi ciki bata wani ji maba tafito da leda , umar tar securiti's yayi da ya kar ɓo ledar' tacƙe away ɗinCikin han zari ya isa wajen ya amshi...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.