DANGIN MIJINAFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

DANGIN MIJINA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

A hausa novel writer

More from @fatyafreen1

Sample · Chapter 1

*DANGIN MIJINA*          *BOOK 1**** ---***BY FATY AFREEN    (Oum Ra'eed)***- fatyafreen1 Arewapen- Fatyafreen1    *Idan kunada buqatar cigaban wannan labarin ku tintibeni ta *** numberna ta akan farashi qalilan 500naira*    Bismillah_____✍️Page-1    Inna zaune a bakin qofar shagon chemist da nake aiki Inna shan iska, kasan cewar yayin yau da zafi, hankalina yana kan wayata, dagowar da zanyi naga wata 406 Ash colour tayi parkin, tashi nayi nashiga shagon saboda inna tunanin magani akazo siya, wanda nagani ya fitoh daga motar ne yasani sakin murmushi tare da fadin   "Dama ana ganinku ai kunzama manya ynzu"     Dariya yayi yace "Harkina da bakin magana".. Dariya nayi daidai lokacin ya qaraso inda nake gaisawa mukayi sosai kasan cewar tin da nataso nake crushing aka...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play