BARRISTER SUHAILFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

BARRISTER SUHAIL

  • 1views
  • 95chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

A young talent writer

More from @officialkhadeey

Sample · BARRISTER SUHAIL

🐾 BARRISTER SUHAIL 🐾MallakarKHADIJA WRITESYOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION(YOTA)⸻💖 Dedicated To My Mom 💖⸻بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِDukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Maɗaukakin Sarki,Mai iko bisa komai, buwayi gagari misali.Kamar yadda Ya bani ikon farawa lafiya,Ina roƙonSa Ya bani ikon gamawa lafiya. 🤍🅿️-----1Sannu a hankali ya soma buɗe idanunsa daga dogon baccin da ya ɗauke shiSakamakon daren jiya da ya kwana yana aikiIdanunsa suka sauka kan agogon dake manne a bangoƙarfe tara saura da sauri ya miƙe daga kan gado ya nufi bathroomBai wuce mintuna goma baya fito ɗaure da towel a ƙugunsaRuwan da ke diga daga sumar kansa yana sauka a kan faffadan ƙirjinsa.Tsayawa yayi gaban mirroryana goge gashin kansa a hankaliKallo ɗaya zaka masa ka tabbatarSuhail ba ƙaramin haɗaɗɗen saurayi bane dogo ne fari sol yana da doguwar fuska idanun sa manya fararare tas hancin nan a m...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters95
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play