FreeArewaPen original
MUTUWAR AURE...! BOOK 1
- 1views
- 38chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 01
________________*_*** GROUP👇🏻_**** 1_*Bawa baya wuce ƙaddararsa, rashin uwa masifa ce babba a rayuwar ko wanne da, ɗan da ya taso babu uwa ne kawai zai gane haka, shi kaɗai yasan zafi da ciwon rashinta, musamman mace, macen ma yarinya ƙarama data taso cikin so da Kaunar iyayen ta kamar dai Asma'u, (Husnan Baba), duk daɗin uwar riko bata taɓa kaiwa uwa ba, musamman in uwar tagari ce, amma inada tambaya gare ku masu karatu.* _Shi me yasa kalmar kishiyar uwa wato (Matar uba) ta zama kalma mafi muni a society musamman na Malam Bahaushe, da kuma kunnuwan ƴaƴan da suka rasa damar zama da iyayensu Mata, irin Asma'u?__Hakan hallaya ce ko dabi'a?_ _Ko wacce mace a duniya tana iya amsa sunan Matar Uba, amma...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.