GAMMON RAMAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

GAMMON RAMA

  • 1views
  • 49chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · SHAFI NA ƊAYA

*GAMMON RAMA*    ©AMEERA ADAM*FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*Gargaɗi: Ban amince a sarrafa mini littafi ta kowacce siga, ba tare da izinina ba. Tsokaci: Ƙirƙirarran labari ne bai faru a gaske ba, idan ya yi daidai da yanayin labarinki/ka arashi ne. SHAFI NA ƊAYA   Tun da yamma ta yi, zuciyar Malam Hasan ta dare gida huɗu kwatankwacin kusurwar bangon Gabas, Yamma, Kudu da Arewa. Sakamakon kaɗuwa da mummunan tashin hankalin da ya baƙunci rayuwarsa da ta iyalinsa. Tafe yake jiki a saɓule tamkar kazar da aka jefa da wuƙa, haka ya ƙarasa kan layin gidansa hannuwa biyu suna dukan cinya. Hadari ne yake haɗuwa a garin, sassanyar iskar damuna mai saka annushuwa tana kaɗawa da ratsa jiki. Sai dai a ɓangaren Malam Hasan ba haka abin yake ba, domin wuyan rigarsa zuwa ƙirji, da gefen hammatarsa sun yi sharkaf da gumi. Har ya dafa langa-langar da ke tokare da ƙofar gidan nasa, sai kuma ya tsaya jim! Yana ƙura wa raunanniyar katangar gidan idanu tamkar yana son tantance kalar ƙasa da taɓon da aka gine dangar da su.  "Allah Ka kawo mini mafita, Allah Ka fi ni sanin halin da nake ciki Ka hore mini kada na tozarta ba don ni ba; ba kuma don halina ba." Ya furta da wata irin raunanniyar murya, a hankali ya ɗaga ƙafarsa da ke sanye cikin matattun takalmansa da sun gama suɗewa ta ƙasa. Ya shiga cikin gidan bakinsa ɗauke da sallama, Rakiya ya hango zaune tana ba wa Fatihu abinci. Sai da ya ƙarasa gaban kwanon ya lura kwaɗon ƙanzo ne ta yi masa, wanda yake fari fat. Ba tare da ya samu sirkin ƙuli, magi da mai ba. Gishiri ne kawai Rakiya ta barbaɗa masa don ya ji daɗin ci a cikin bakinsa.  "Sannu da zuwa Mai gida, Allah Ya sa dai an dace."Rakiya ta furta cike da damuwa, ajiyar zuciya Malam Hasan ya sauke yana sunkuyar da kai ƙasa ya ce. "Rakiya lamarin nan sai godiyar Allah, amma sisi da kika sani babu wacce na samu rance. Kowa na tambaya da irin uzurin da zai kawo mini, daga ƙarshe ma sai na lura wasu kuɗin ne ba za su ba ni ba." "Innalillahi wa inna'ilahir raji'un, Ya Allah ka kawo mana ɗauki."Rakiya ta furta a sanyaye, zama Malam Hasan ya yi ya ce. "Amin Ya Rabbi."  "Yanzu Malam ya za mu yi? Ka san fa Alhaji Bashari ba ya saɓa alƙawari, ba kuma ya ɗaga ƙafa. Wallahi tun da ya ce a yau sai mun bar masa gidansa, babu makawa sai ya zo ya ci mana mutumci." Rakiya ta sake maganar cikin damuwa, hannu ya zura a koɗaɗɗan aljihun da ke jikin koɗaɗɗiyar shaddarsa. Ya ciro garin kwaki da bai fi gwangwani biyu ba, sannan ya miƙa mata wani ɗan ƙullun suga ya ce.  "Ga wannan jiƙa mana mu sha, kafin mu ga abin da Allah zai yi da mu."  "To malam ko za ka kira shi a waya?"Shiru Malam Hasan ya yi da jin furucinta, sai ya zaro wasu 'yan canji a aljihunsa na gaba ya ce.  "Wannan canjin da kika gani, wayar tawa na s...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters49
premium39
11

11

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
12

12

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
13

13

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
14

14

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
15

15

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
16

16

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
17

17

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
18

18

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
19

19

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
20

20

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
21

21

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
22

22

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
23

23

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
24

24

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
25

25

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
26

26

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
27

27

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
28

28

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
29

29

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
30

30

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
31

31

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
32

32

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
33

33

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
34

34

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
35

35

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
36

36

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
37

37

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
38

38

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
39

39

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
40

40

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
41

41

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
42

42

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
43

43

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
44

44

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
45

45

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
46

46

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
47

47

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
48

48

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
49

END

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play