BAKIN RAFI.....Free

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

BAKIN RAFI.....

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

                                     *Farkon Tafiya*_Bismillah Ar-Rahman Ar-Raheem_Rana ta fadi a bakin rafi, ruwa natsuwa kamar yana sauraron wani abu da zai faru.A can na hangi wani gida na masu ƙaramin ƙarfi. Wanda idan ka ganshi, ba sai an zayyana maka bayanin mamallakansa ba. Kasan basu da shi, saboda yanayin fentin gidan. Farar ƙasa aka yi shi, sai akwai yalwantar iska mai kadawa acikin sanyi, wanda ke tattare da ƙamshi mai sanya zuciya da ruhi su yi shiru.Wannan shine ke nuna maka da cewa wannan gidan na gab da bakin rafi. Saboda sanyi da ni’imomin da Allah ya halitta a wurin.  Tafiyar ce nake, ina ƙara kusanto. Kai na cikin gidan, can na hango wata yar matashiyar mace. Mai ɗan matsakaicin tsawo — watau ita ba doguwa ba, ita ba gajeriya ba. Gata fara, ga diri daidai g...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium2
07

Chapter 7

Premium
Updated 3 months agoAvailable now
08

Chapter 8

Premium
Updated 2 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play