🔥ƘWARYAR WUTA🔥Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

🔥ƘWARYAR WUTA🔥

  • 1views
  • 42chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

✍️ Welcome to the World of Nazeefah Sabo Nashe ✍️ If you love emotional stories, family drama, secrets, betrayal, destiny, and unforgettable plot twists, then you’re in the right place. 📚 My Published Novels: 🔥 ƘWARYAR WUTA (Now Available) ❤️ Me Zan Yi Da Ita? 🤔 Ya Abin Yak...

More from @nazeefanashe

Sample · PAGE 1 ASIRIN CIKI SAI HANJI..

KWARYAR WUTA🔥🔥ByNAZEEFAH SABO NASHE.BRIGHTPENS✨***.SADAUKARWA DA GODIYADa sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙai.Na sadaukar da wannan littafi ga team ɗina na BrightPens, mutanen da suka kasance ginshiƙan ƙarfina a lokutan da na gaji, suka zama haske a lokacin da duhu ya yi yawa, kuma suka kasance masu bani ƙarfin gwiwa a duk lokacin da na yi raunin zuciya.Na’eema Sulaiman Sarauta, lovely sis, kalmomi ba za su isa su bayyana irin matsayin da kike da shi a zuciyata ba. Ina jin ki tamkar ‘yar uwata ta jini. Nagode da ƙauna, addu’a, da kulawar da kike nuna min a ko da yaushe. Allah Ya ƙara mana zumunci mai ɗorewa.Ayshacool, tauraruwar da ke ci gaba da haskakawa duk inda take. Allah Ya ƙara miki haske, ɗaukaka da nasara a rayuwa.Zainab Kumurya, Benu ta musamman, ke dai ba kya tsufa a idona. Nagode da kasancewarki tare da ni da kuma irin farin cikin da kike sanya a zukatan mutane.Ga duk...

Continue reading

App exclusive

Continue “🔥ƘWARYAR WUTA🔥” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play