FreeArewaPen original
KADDARA TACE 😔
- 1views
- 3chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
AL~KALAMI MAKAMIN BOYE….✍🏼
Sample · Chapter 2
KADDARA TACE 1~2😔LITTAFIN WATA YARINYA DA ALJANU SUKA SHIGE TA!👺☠️LITTAFIN YANA DAUKE DA DARRUSA MASU YAWA A CIKI!AKWAI ILMANTARWA!DA KUMA NISHADANTARWA!!BUGU DA KARI TANA DAUKE DA KYAYATACCEN SOYAYYA A CIKI….👇🏾👇🏾👇🏾DAGA ALKAMIN @Mr AS…✍🏼True life story…..👇🏾👇🏾👇🏾PAGE 📄 2بسم الله الرحمن الرحيم Alaramma ne ya mike ya sake cewa qubra “ Allah uban giji ya dauke maki wanga ciwo qubra”Har ya nufi kofa zai fita yaji qubra tace “ toh ameen dai amma ni ina ga Ai wannan ciwon KADDARA TACE rabuwa da ita saidai Kilan lahira”Da sauri alaramma ya juyo baya yace: “ Subhanallah, Haba qubra kada ki karaya mana, Rahman Allah da yawa take a kullun takan iya shafen Bawa, kisa ma ranki a koda yaushe Kina iya rabuwa da wannan ciwo….” “Yaushe? Alaramma sai yaushe?” Yaji qubra ta katse shi tana mai zubar da hawaye masu cin rai...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.