FreeArewaPen original
SIRRIN ZUCIYA
- 1views
- 100chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Proudly Muslimah Married Kids lover Have passion in reading and writing novels
Sample · Chapter one
🤍SIRRIN ZUCIYA🤍By Aysha Rano✨Bismillahir Rahmanir Raheem.Book 1.01LAGOS, NIGERIA.Cikin wani wawakeken bedroom mai ɗauke da duk wasu abubuwa na more rayuwa na hango wata budurwa zaune kan vanity chair tana shafa powder a face dinta. Tana gamawa ta ɗakko eye pencil tayi lining idonta da shi, sannan tayi wearing *** lipstick a bakinta.Daga nan kuma ta ɗauki wig dake ajiye kan vanity table ta shiga ƙoƙarin ɗorashi akan ƙananun kitson dake kanta. Sai da ta tabbata wig ɗin ya zauna sosai sannan ta ɗauki comb ta shiga gyara gashin tana sake kwantar da shi. Nan take kuwa ya sake bin kan nata ya kwanta yayi wani luf-luf har shinning yake yi yana ɗaukan ido, sai ka rantse gashinta ne kamar ba ɗorashi tayi ba.Bayan ta gama ta mike daga zaunen da take tana sake duban kanta cikin mirror. Aikam har wani haɗaɗɗen murmushi ta saki saboda ganin wannan shahararren kyau da tayi. Doguwar riga ce a jikint...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.