FreeArewaPen original
MATAR MAZA
- 1views
- 31chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Salis Adam (S-Reza) Marubucin littattafan Hausa, sannan kuma ɗalibin ilimi. Alhamdu lillah! I Love All fans with one Hart🥰
Sample · Chapter 1
*MATAR MAZA* _Life Story__By S-Reza__Fist class writers ass..._*Gargaɗi⚠️*_Wannan ba ƙirƙirarran labari bane, labari ne da ya faru a gaske, tun daga farkon har ƙarshe. Kuskure ne yin amfani da wani sashe na daga cikin wannan labarin, ko ɗorawa a wata kafa ta socel media ba tare da izini ba. A kiyaye!._*Jan hankali...*Kaman yadda na faɗa muku cewar wannan labari ne da ya faru a gaske, ba wai ƙirƙira bane, dan haka ina so ku biyo ni sannu a hankali banda garaje, har mu kai ga isa gurin da muke son zuwa. Allah ya bani ikon rubuta abun da zai amfani al'umma. Amin.Ga duk wanda suke buƙatar a tallata musu kayansu zasu iya tuntuɓar mu ta wannan number (*** ko +23408100785178) Please *** kawai banda kira.Azima tace "Anything Man kandu Human kandu better and better". (Shin kun yarda da wannan maganar?*MABUƊI*Kamar bata son amsa wayar ta ce "Okay, amma yau she ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.