FreeArewaPen original
BUDURWAR ABBAN MU
- 1views
- 85chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
_PRETTY SK ce_ *"I am a writer — not for fame or fortune, but because I find purpose in breathing life into stories that touch the heart and awaken the soul. My tales carry lessons, love, secrets, and unspoken dreams. Through writing, I create a world where pain finds healing, l...
Sample · Chapter 2
★BUDURWAR ABBAN MU★ Drama&Love storyby ```PRETTY SK ✍️```💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *JARUMAI WRITER'S TEAM📚✍️*DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ƘAI.PAGE 2️⃣> Tana fita ta ɗauki kayanta ta nufa compound, ko amsa gaisuwar da ake mata na ƴan uwanta masu aiki ba ta yi ba, ta nufa motar da zasu fita, tana zuwa ta shiga, Driver ya shiga sannan ya kunna motar suka fita yana mai jera mata tambayar shin lafiya. Sai dai ba ta ce mai ƙala ba dan ta kasa magana...........✍️ *KADUNA*_________Kwance take cikin babban duvet, ta dungule waje ɗaya kamar dai mai jin sanyi sosai, duk da kuwa ita kaɗai ce akan gadon amma haka ta naɗe waje ɗaya. Ɗakin babu makusa dan kuwa komai ya dace da zubin ɗakin, komai na ciki pink ne da fari, hatta gadon pink ne, haka komai na room ɗin.Take wani sauti ya fara amsakuwa a cikin ɗakin cikin sautin waƙar larabci mai sanyi amma yana da ƙara.A ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.