FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Episode 1
GIDAN YAWA ByZahra Royal StarWannan Labari da gaske ya faru dan haka Komi Ka gani na b’acin rai ko kasin haka da gaske ne ya faru badaga ni bane, zanan k’addarar su ne yazo a hakan nayi ra’ayin sauya garuruwa da sunan mutane dan haka ina fatan za’a bini a hankali domin cimma gacin wannan labarinEpisode 1TsokaciRayuwa a gidan yawa ba koyaushe take kasancewa cikin farin ciki ba. Wasu lokuta, wurin ne ake fuskantar kalubale, tsana, hassada da gwagwarmayar rayuwa.A cikin littafin GIDAN YAWA, za ku karanta labarin wata mata da mijinta da suka tsinci kansu cikin mawuyacin hali na talauci yayin da suke zaune tare da ‘yan’uwa a gida daya. Maimakon su samu tausayi da goyon baya, sai suka fuskanci tsangwama, cin zarafi da karan tsana daga na kusa da su.Yayin da rayuwa ta yi musu tsauri, suka ci gaba da hakuri da juriya. Amma kaddara ta sauya alkiblar rayuwarsu lokacin da Allah Ya bude wa mij...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.