FreeArewaPen original
MURADIN ZUCI
- 1views
- 81chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A Striving Muslimah 🧕🏻🎀 A Writer ✍🏻📚 A Heart full of Stories 📖♥️ A Hopeless Romantic ❤️🔥
Sample · A blurb for you
Bismillahir Rahmanir RahimMURADIN ZUCI📖📚 Bintu Musa ✍️ KADDARA....Itace sanadin da yasa ta tsinci kanta acikinsu. Daga lokacin da ta fara mallakar hankalinta ta fahimci banbancin ta da ahalin da ta daukesu jininta. "Amma menene laifinta dan kaddararta tazo a hakan?" "Shin me tayi da yasa take fuskantar kalubale daga garesu?" Wannan sune tunanin FADWA a kullum. Amma kuma duk hakan tana daukansu da sauqi wani lokacin in aka hada da zafin da takeji na yadda kaddara ta hado ta cikin ahali daya da SHI. Ta aminta da cewar har abada batada babban maqiyi kamarsa. Tana jin har abada zuciyarta bazata taba sauqowa akan abunda ya mata ba. Saidai abunda bata sani ba shine kaddarar rayuwar ta tana manne da tashi. Ya zatayi Idan ya zamo shine qarshen bangon majinginar ta a lokacin da ta rasa madafa? Labarin Muradin zuci zai...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.