FreeArewaPen original
MABANBANTAN ZUKATA
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
HAUSA NOVELS WRITER
Sample · Chapter 1
*** 𝙕𝙐𝙆𝘼𝙏𝘼❤️🩹❤️🔥 𝙎𝙏𝙊𝙍𝙔 & 𝙒𝙍𝙄Chapter 1-------------------LEGOS NIGERIAAJEGUNLEGidan Ale Idi, babban gida ne da ke ɗauke da mutane mabanbanta, tun daga kan mahaifiyar Ale Ido me suna Inna Tabawa, har kan matan Ale Idi da suka kasance su huɗu reras. Inna Lantana ita ce mace ta farko da Ale Idi ya soma aura tun auren saurayi da budurwa, yaranta shidda reras biyar maza ɗaya mace ita ce ƴar auta.Sai Inna Balaraba mace ta biyu da ya aura bayan Inna Lantana, ita ma ta zazzaga na ta yaran guda takwas reras maza da mata (Nan gaba zaku ji sunan kowa kudai ku biyo ni.)Sai Inna Sabuwa itama ce mace ta uku daya auro bayan matansa biyu itama da tata turigar ƴaƴan su shida, Maza biyu ma ta huɗu.Sai Mama Saudah mace ta huɗu wacce daga kanta Ale Idi ya rufe ƙofa, kusan za'a iya cewa kaf cikin matay...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.