Direban BusFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

Direban Bus

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Yusuf Ismail Giwa Marubuci daga Giwa Kaduna. Mai kawo maku labaran nishadi, musamman fannin Direbobi da Kuma abinda ya shafi kan Tituna da jami'an kula da hanya. Yana kokari donganin ya kawo labarin a cikin nishadi. Shine Marubucin littafin Direban Bus wanda anan yayi bayani d...

More from @yusufismailgiwa

Sample · Chapter 1

         Direban BuscompletedLittafinYusuf Ismail ******copy rightYusuf Ismail Giwa TunatarwaWanan littafi mai suna { Direban Bus} kirkirarren labarine, bai faru da gaske ba. Idan wani yaji abin da yayi kama da shi, ta fuskar dabi'u ko kuma suna, to yayi hakuri bada Sani nufi bane.SadaukarwaWannan Littafi sadaukarwa ne ga abokan karatuna dake Abdullahi Aminci Collage of Advance Studies Funtua  Affiliated to federal University Dutsin-ma Katsina State. GabatarwaLabarine wanda ya shafi rayuwar Direbobi da Fasinja da yadda suke mu'amala ta yau da kullum, akan hanya a cikin mota da irin wahalhalun da ke cikin sana'ar tuki da kalubalen da masu sana'ar  Tuki suke fuskanta.Da sunan Allah Mai Rahama Mai jinkai.Tashar motar Sabon Gari motor park  Zaria Babbar tasha ce da kowane mutum da yake tafiye tafiye a ar...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play