FreeArewaPen original
SAUYIN KADDARA
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 Episode 2
SAUYIN KADDARA ......................................................,....................... Writing by hauwau armayau 馃グ (Jidder 馃挊 馃挊)BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM DA SUNNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN Kai............................................................................. Episode 2 Sosai yake kallonta Yana so ya fahimta a wani yanayi take dagowa yayi ya kalle Wanda ya shigo,likitane ya shigo sai nurses biyu biye da shi ko wacce kayan aikine a hannunsu, kallonsa likitan yayi yace Farooq kar ka daga hankalinka komai yayi farko zaiyi karshe koma dukkan tsananin yana tareda sauki, murmushi da ya fi kuka ciwo Farooq yayi yace bazaka ganeba ina cikin matsannacin damuwa daba kowa zai fahimtaba, yau ace waini ka duba a duniya bayaga nahaifiyata babu wacce ta tsaya ta fahimceni...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.