FreeArewaPen original
Zumar Hamada 🍯 🏜️
- 1views
- 80chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Author ✍️ Ina rubuta labaran da zuciya ke ji amma baki ya kasa faɗa… Love • Pain • Rayuwa • Sirri gwagwarmayar rayuwa and lots more 📖 Stories on ArewaPen Zahra B(Mrs) Joined 11/2/2026 Completed Bayan murmushi Completed Jannah yar gidan Anderson Coming soon Zumar Hamada
Sample · Gabatarwa
Assalamu alaikum everyone welcome to new book nice meeting you once again Mata da dama suna 🔞tunanin zama da miji sai an je gurin boka ko malam, alhali ba su sani ba cewa kissa, kalami masu dadi , da sanin sirrin zuciyar namiji su ne babban asirin kowane aure! Idan har kina da aure, ko kuma ke amarya ce dake shirin shiga daga ciki , to lallai ya kamata ki mallaki littafin ZUMAR HAMADA!🤫 Me zai sa ki karanta Zumar Hamada? Unspoken Words na Maza: Zaki ga daukacin abubuwan da maza suke so a ɓoye, waɗanda ba za su taɓa buɗe baki su furta miki ba, amma suna jiran ki gano da kanki. Tsantsar Kissa da Makami: Yadda zaki sarrafa mijinki, ki dawo da hankalinsa gaba ɗaya kanki cikin dabarun mata na zamani—ba boka, ba malam! Kalaman Soyayya na Musamman: Littafin nan shake yake da daddadan kalamai da lafazin da zaki rinka jifan mijinki da su, waɗanda zasu sanya sh...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.