FreeArewaPen original
MUTUNCI MADARA...
- 1views
- 72chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciya... In za ka fad'i fad'i gaskiya, komai taka ja maka ka biya.
Sample · BABI NA ƊAYA
*** MADARA...*©Fareeda Abdallah*TSOKACIN LABARIN MUTUNCI MADARA NE, IDAN YA ZUBE BA YA TAƁA KWASUWA.*_Wasu kura-kuran ba sa zuwa a siffar zunubi. Suna zuwa ne a siffar soyayya, murmushi, kulawa, daɗin baki, da alƙawarin aure. Sai mace ta buɗe zuciyarta tana tsammanin za ta shiga sabon babi na farin ciki... Ba tare da saninta ba ashe babin mummunan ƙaddararta ce aka buɗe da hannu bibiyu._*1)* "Sakina?"Aisha da take tsaye a bakin ƙofa tana leƙa tsakar gidan ta kira Sakina. Kafin Sakina ta amsa ta cigaba da cewa "Wai na ce kin ga Kamal kuwa? Wallahi ya fi ko wane abokin Ango haskawa a taron bikin nan. Ke ni fa in banda ma kar Amarya Karima ta ce na ci mata fuska ai Wallahi da sai in ce har Ango Ma'aruf wankansa da ƙyallin goshinsa bai kai na Kamal ɗin ki ba..."Kofin da Amarya Karima ta ɗauka a fusace ta ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.